SOYAYYA KO KUDI PART 1 Hausa Novel

ASSALAMU alekum yan owa barka da zuwa shafin WakokinHausa.com

insha allah yauma kamar kullin munkawomaku wani saban labari wanda zaku jidadinsa sosai domin akwai darasi cikishi
bismillahi rahhamani rahim zamufara dasunan allah maikowa maikomi mirada aminci yatabata ga fiyayen halitta manzancira wan binshi shine kadai samun datsewarka duniya da lahira
Zamufara insha allah karkumanta muna cikin litafin SOYAYYA KO KUDI 
 
wani saurayine maisuna kabir da masoyiyarsa fatima wanda shida ita bamai iya rayouwa bawani sabida sanda sukemajuna
          To wanene kabir
to dafarkodai kabir dane gawani bawan allah wanda agidansuma abinda zasucima yanamasu wahala wanda kusan dikan safiya ta allah sesunfita sunnemo abinda za a ci agidan domin gidansu talakawane kuma zamani yakasantse masu kudinma basuda taimakon talaka idan ba aikin wahalaba yayimasu baban kabir wani mutinne maisuna isa wanga yakasantse ba irinmutanannanbane masu matatar zuciya domin shi yakasantse arayou warshi ma yatsani roko domin idankukaduba zakuga masu kudinmu nayanzu idan kakasantse bakadakudi zakuga Harma basubukatar Hada hanya dakai domin su atinaninsu idan kun Hadu zakabukaci wani taimako awajansu shine yasa dikan yawancin masu kudi zaku kusan sun tsani talaka su atinaninsu shine yadoramakanshi ku wanga abin koda allah yasaukarda duyiya yayi masu kudi kuma yayi talaka
karda micikaku dasurotu yakamata muje cikin bayanin
itakuma fatima takasantse yace gawani maikudi wanda dikan garinsuma babu wani maikudi kamarshi domin wandama sukeda kudin yaranshine sedaiyakasantse shidin bayada yara se Fatima domin dikan wasu matanda yake Aura basutaba Haihuwa dashiba
itama Fatima allah ne yasa setarayou domin tashifama da rashin lafiya domin kishiyoyin mahaifiyarta suka sakata agaba wanda basudawani buri irin suga babu ita tamutu amma Allah baibasu ikon yin hakanba sedai tashawahala sosai akansu domon dikan wani wurinda sukaji wani baban malami yashigo zasuje domin neman magani wanda zasu Haukatarda ita sedai mahaifiyar Fatima takasanse tana yawanta SALlHA akan lokaci kuma dikan wani lokacinda tayi SALlHA zata roki allah yakaremata Fatima akan dikan wani maganinda zasumata domin tasanda suna mata magani sedai kawai tanunamasu batasan misukeyibane
YANDA FATIMA DA KABIR SUKA HADU HARMA SUKA FARA SOYAIYA 
wata ranane kabir yafita siyan abinci akasu dayake kasuwarma kusada garinsutake domin Fatima da kabir bagaridayaba suke sunan garinsu Fatima wani garine maisuna dadani shikuma kabir dan wani garine maisu dan Ciro to danciro da dadani babu wani nisa atsakaninsu garinda kasuwar tasu take shine garin naki karfi shine sunan garinda suka HADU sudikansu sunje siyab kayan sbinci domin idan wata ranar Juma a kasuwar garin Nakikarfi keci
TO YAN OWA ANAN ZANU TSAYA SEKU BIYOMU AKASHINA BIYU MUGA YANDA ZATA KAYA
WANDA YAYI WANGA BAYANI NINE NAKU TANIMU1 TV CHANNEL ZAKU IYA JUWA JUYI SUBSCRIBE MY CHANNEL DOMIN NUNA GOYAN BAYANKU AKAN ABINDA MUKEYI
MUNGODE SOSAI DAKULAWA ALLAH BARMU TARE

%d bloggers like this: