DOWNLOAD MUSIC: Naziru Sarkin Waka – Happy Birthday Lailah
- Advertisement -
Naziru Sarkin Waka ya saki wakarsa ta “Happy Birthday Lailah” da yayi a Labarina Series Film na tashar Arewa24 tare da Nafisa Abdullahi (Sumayya).
- Advertisement -
Kamar yadda kuka sani Labarina Series Film ne wanda tashar Arewa24 ke kawo maku duk sati ranar Litinin da karfe 8:00PM na dare.
Aminu Saira ya shirya film din daga Saira Movies.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.
DOWNLOAD MP3 NOW
- Advertisement -